iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Majalisar Wakilan kasar Philippines ta ayyana ranar 1 ga watan Fabrairun kowace shekara a matsayin ranar Hijabi ta kasa tare da nada Hukumar Musulman kasar Philippines a matsayin babbar hukumar inganta da wayar da kan jama'a game da hijabi.
Lambar Labari: 3488192    Ranar Watsawa : 2022/11/17

Tehran (IQNA) Ana zargin shugaban jam'iyyar Labour ta Burtaniya da hannu wajen haifar da matsaloli ga 'yar majalisar wakilai mace musulma mamba a cikin jam’iyyar.
Lambar Labari: 3487739    Ranar Watsawa : 2022/08/24

Tehran (IQNA) “Ramadan wata ne na zaman lafiya,” in ji Jeremy Corbyn, dan majalisar wakilai kuma tsohon shugaban jam’iyyar Labour ta Burtaniya, bayan ya ziyarci masallacin Finsbury Park da ke arewacin Landan a shafinsa na Facebook.
Lambar Labari: 3487121    Ranar Watsawa : 2022/04/03